Siyasa

Babu Mai Hana Ni Zama Shugaban Kasa Sai Rabbil Izzati- Sule Lamido

Daga DahiruĀ  Sulaiman, Dutse Tsohon gwamnan jihar Jigawa, kuma mai niyyar takarar kujerar shugabancin kasa Nijeriya a jamiyyar PDP a babban zaben 2019, Alh. Sule...

Zabe Ya Gabato

  In dai a ka ce maka zabe ya gabato, za ka dunga ganin dirama kala-kala daga wajen 'yan siyasa. Nan wani dan majalisa kenan, mai neman...

Ba Za Mu Bari Buhari Ya Kara Cin Zabe A Najeriya Ba- Inji Atiku

"Na Rantse Da Allah Daya, 2019 ba za mu bari Buhari ya sake cin zabe ba a Nijeriya, da shi da Jam'iyyarsa ta APC...

Akalla ‘Ya’Yan Jam’iyyar PDP Dubu 24,000 Ne Suka Koma APC A Jihar Adamawa

Daga Babayi Muhammad Arabo Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya tayi rashin 'yayanta wadanda yawansu yak ai kimanin dubu 24,000 a jihar Adamawa Barista Ahmed Ali...

Rikicin APC A Oyo Tsakanin Gwamna Abiola Da Ministan Sadarwa Ya Yi Kamari

Anas Abubakar Dan Aunai *Sai Na Yi Gwamnan Jihar Oyo A 2019-Shitu *Ba Za Ka Taba Yin Gwamna Ba-Gwamna Abiola Rikicin siyasar jihar Oyo a jam'iya mai...

Wani Dan Takarar Gwamna A Jihar Kano Ya Yi Alkawarin Samar Da Canji A...

  Daga Habu Dan Sarki A yayin da aka fara rade radin gwamnatin Jihar Kano ta sayi jam'iyyar Green Party of Nigeria, GPN, domin bukatunta na...
video

Bidiyo: Zaben Kanan Hukumomi A Jihar Kano

Karin Bayani-Wannan bidiyon yana ta yawo cewa yadda aka gudanar da zabe kenan a jihar Kano amma a nan Zuma Times muna kira ga...

Mun Raba Hanya Da Kwankwaso, Babu Sulhu Har Abada

*Na Kusa Cire Jar Hukata-Ganduje Anas Abubakar Dan Aunai Rikicin siyasar da ke faruwa tsakanin tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi'u Musa Kwankwasa da kuma Gwamna mai...

Mun Raba Hanya Da Kwankwaso Har Abada

Anas Abubakar Dan Aunai Rikicin siyasar dake faruwa tsakanin tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi'u Musa Kwankwasa dakuma Gwamna maici a yanzu Abdullahi Umar Ganduje ana...

Waiwaye Adon Tafiya

Tsohon Shugaban Kasa Alhaji Shehu Shagari ya ce, "a lokacin zaben fid da gwani na shugaban kasa na NPN, wani dan siyasa daga Daura...

Follow us

153,132FansLike
2,285FollowersFollow
100FollowersFollow

Latest news