Ra'ayi

Zaman Lafiyar Kwankwaso Da Ganduje Shine Cigaban Jahar Kano

Ra'ayin Bashir Yakasai Ni dan jahar Kano ne, an haifeni a unguwar Yakasai kuma anan nake da zama, Yakasai unguwa ce karkashin karamar hukumar birni...

Ra’ayi: Zaben 2019 Kowa Ya Iya Allonsa Ya Wanke

  Daga Kwamred Bashir Bala Funtua Ya kai dan Najeriya, ya kamata idan zaben 2019 ya zo ka tsaya ka tabbatar da ka sa fitilar ka...

Wai Ina Gwamnatin Nan Ta Dosa Ne?

  Daga Maikudi Shu'aibu Waya Ba bu ko shakka mun fuskanci koma baya, a kowane bangare, a Najeriya musamman ta bangaren tattalin arzuki, kasuwanci tundaga 2015...

Ra’ayi: Zuwa Ga Talakawan Najeriya

Daga Comrade Bashir Bala Funtua Ya kai Dan uwana Dan Nijeriya, yakamata musan me ne ne jam'iyya. Jam'iyya wata abuce da ake likawa ajikin takarda ko...

NAJERAYA: Ta Shiga Cikin Rudu Da Rudani

  TAURARUWA MAI WUTSIYA: Chief Olusegun Mathew Okikiola Aremu Obasanjo, GCFR, Ph.D. a jiya ya yi rijistar sa ta zama mamba na (Coalition For Nigeria Movement)...

RA’AYI Matsalar Arewa a Yau

Daga Chef BNG Na farko, a yau a Arewa ba mu da babbar makiyiya sama da Gwamnatin tarayya. In dai aka ce ba za ai...

RA’AYI Matsalar Arewa a Yau

Daga Chef BNG Na farko, a yau a Arewa ba mu da babbar makiyiya sama da Gwamnatin tarayya. In dai aka ce ba za ai...

Martani Ga Shugaban Hukumar Tace Fina-Finai Na Jihar Kano

Ra'ayin Shehu Hassan Suleja shsonline69@yahoo.com Na karanta wata wasika Wanda Shugaban Hukumar Tacce Fina-finai ta Jihar Kano Isma'ila Na Abba (Afakallah) Ya aikawa Abdul Amart Maikwashewa....

Shiru Kakeji Tamkar Ba’ayi Ba

Daga Anas Saminu Ja'en Sama da Shanu 200 tare da Fulani makiyaya biyu 'yan ta'addan Irigwe suka kashe a karamar hukumar Bassa dake jihar Plateau. Amma...

Follow us

153,132FansLike
2,285FollowersFollow
100FollowersFollow

Latest news