Labarun Gida

Suna Kawo Wa Matasan Arewa Kwayoyi Don Durkusar Da Arewa-Bincike

Daga Isma'il Karatu Abdullahi Kwamandan rundunar hukumar yaki da masu safaran miyagun kwayoyi NDLEA reshen jihar Adamawa, Yakubu Kibo ya bayyana cewa hukumar ta kama...

Sanata Abdullahi Adamu Ya Bukaci Shugaban Kasa Ya Kama Obasanjo Ya Daure

  Daga Isma'il Karatu Abdullahi Tsohon Gwamnan jihar Nasarawa, kuma Sanata Abdullahi Adamu ya kirayi shugaban kasan Muhammadu Buhari da ya kama tsohon shugaban kasa Olusegun...

Yan Boko Haram Sun Yi Yunkurin Tarwatsa Garin Dapchi Dake Jihar Yobe

Daga Ibrahim Mustapha, Maiduguri Rahotanni daga garin Dapchi dake jihar Yobe sun tabbatar da cewa 'yan kungiyar Boko Haram sun kai hari wata makarantar 'yam...

Kar Shugaba Buhari Ya Amince Da Wasikar Da Miniatan Shara’a Ya Aika Masa- Inji...

Daga Isma'il Karatu Abdullahi Shugaban Kungiyar Al-Mushahid Initiative For Transparency and Accoutability, wato kungiyar dake yaki da cin hanci da rashawa Ambasada Aminu Abubakar Maji...

Dubun Wata Magajiyar ‘Yan Daba A Kano Ta Cika, An Kama Ta Da Kayan...

  Daga Habu Dan Sarki Rundunar 'yan sanda ta jihar Kano ta samu nasarar kama wata hatsabibiyar mata da ta fitini jama'a, kuma ake nemanta bisa...

Kotu Ta Saki Mutum 475 Da Ake Zargi Da Shiga Ayyukan Ta’addanci

  Daga Habu Dan Sarki Wata kotu ta saki mutune 475 da ake zargi 'yan Boko Haram ne bayan da aka gano ba su da alaka...

An Kama Mutane 3 Game Da Zargin Kisan Gillar Kauyen Birane A Jihar Zamfara

  Daga Habu Dan Sarki Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da nasarar kama wasu mutane 3 da ake zargi da hannu a kashe kashen da...

Jini Ya Fi Man Fetur Saukin Samu A Nijeriya-Sanata-Shehu Sani

Daga Ibrahim Maazu Mada Bakenawa Sanata Shehu Sani da ke wakiltar Kaduna ta tsakiya ya bayyana cewa, gara ka nemi jini da neman man fetur...

Ana Mantawa Da Wasu Kauyukan Zamfara Da Suke Fama Da Hare Hare … In...

Daga Ibrahim Mu'azu Mada Bakenawa Wani matashi da majiyar Zuma Times Hausa ta zanta da shi ya jinjinawa kafafen sadarwa na zamani wajen yayata halin...

Gwamnona Biyar Sun Jiyarci Jihar Zamfara Don Yi Wa Gwamnati Jaje

Ibrahim Maazu Mada Bakenawa Gwamnoni daga jihohin Arewa biyar sun jiyarci jihar Zamfara da sanyin safiyar yau don yin ta'aziya ga Gwamnatin jihar Zamfara da...

Follow us

153,132FansLike
2,285FollowersFollow
100FollowersFollow

Latest news