Labari Da Duminsa

‘Yan Jam’iyar PDP Kusan 34,000 Sun Sauya Sheka Zuwa APC A Jihar Neja

Daga Isma'il Karatu Abdullahi Kimanin 'yan jam'iyar adawa ta PDP 34,000 a Jihar Neja ne suka sauya sheka zuwa jam'iyar APC mai mulki, inda a...

Gwamnan Bauchi Na Ganawa Da ‘Yan Jaridu A Abuja

  Gwamnan Bauchi Barista Abdullahi Abubakar kenan yake ganawa da 'yan jaridu bayan kammala zaman majalisar tattalin arziki wanda matemake shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo...

Labari Da Dumi-Duminsa: Jam’iyyar APC A Kaduna Ta Gargadi El-Rufa’i Ta Dakatar Da Mukarrabansa

Saga Habu Dan Sarki A safiyar yau Alhamis ne jam’iyyar APC a Kaduna karkashin jagorancin Mukaddashin Shugaba S.I. Danladi Wada ta mayar da sakatariyarta gida...

A TAKAICE: Kotu Ta Tasa Keyar Shugaban Karamar Hukumar Gusau Zuwa Gidan Yari

  Babbar kotun shari'ar Musulunci dake Gusau babban birnin Jahar Zamfara ta tasa keyar shugaban karamar hukumar mulki ta Gusau gidan yari tare da wasu...

Labari Da Dumi-Duminsa

Wasu rahotanni da ke fitowa daga fadar shugaban kasa na tabbatar da cewa, kungiyar Boko Haram ta sako ma'aikatan jami'ar Maiduguri ukun nan da...

Labari Da Dumi-Dumi- Kwankwaso Ya Dakatar Da Ziyararsa Zuwa Kano

Sanatan mai wakiltan jihar Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano Rabi'u Musa Kwankwaso ya dakatar da ziyarar da zai kai Kano a...

Follow us

153,132FansLike
2,285FollowersFollow
100FollowersFollow

Latest news